Hausa Bible
Luka 2:34
Simeyon ya sa musu albarka, ya ce wa Maryamu, mamar yaron, “Allah ya zaɓi yaron nan domin yă zama dalilin fāɗuwar waɗansu, da tashin waɗansu da yawa a cikin Israˈila. Zai zama alama daga wurin Allah wadda mutane da yawa ba za su so ba.
Open Bible reader