Hausa Bible
Luka 2:22
Da lokaci ya kai da Maryamu da Yusuf za su yi abin da Koyarwar Musa ta ce a yi don tsabtacewa, sai suka ɗauki Yesu zuwa Urushalima domin su miƙa shi ga Ubangiji.
Open Bible readerHausa Bible
Da lokaci ya kai da Maryamu da Yusuf za su yi abin da Koyarwar Musa ta ce a yi don tsabtacewa, sai suka ɗauki Yesu zuwa Urushalima domin su miƙa shi ga Ubangiji.
Open Bible reader