Hausa Bible
Luka 2:20
Makiyayan kuma suka koma, suna ta yin waƙoƙin yabon Allah, saboda dukan abin da suka ji, suka kuma gani. Kome ya faru kuwa kamar dai yadda malaˈikan ya faɗa musu.
Open Bible readerHausa Bible
Makiyayan kuma suka koma, suna ta yin waƙoƙin yabon Allah, saboda dukan abin da suka ji, suka kuma gani. Kome ya faru kuwa kamar dai yadda malaˈikan ya faɗa musu.
Open Bible reader