Hausa Bible
Luka 2:15
Da malaˈikun suka rabu da su suka koma sama, sai makiyayan suka ce wa junansu, “Bari mu je Betelehem mu ga abin nan da ya faru, da Ubangiji ya gaya mana.”
Open Bible readerHausa Bible
Da malaˈikun suka rabu da su suka koma sama, sai makiyayan suka ce wa junansu, “Bari mu je Betelehem mu ga abin nan da ya faru, da Ubangiji ya gaya mana.”
Open Bible reader