Skip to content

Hausa Bible

Luka 19:8

Sai Zakka ya tashi a tsaye, ya ce wa Ubangiji, “Ka ji nan, maigirma, zan ba da rabin arzikin da nake da shi wa talakawa. Duk wanda kuma na taɓa cutarsa, zan biya shi sau huɗu abin da dā na karɓa.”

Open Bible reader