Skip to content

Hausa Bible

Luka 19:44

Za su yi kaca-kaca da ku, su kuma kashe mutanenku duka. Ba ko dutse ɗaya na gine-ginenku da za a bari a kan ɗanˈuwansa. Wannan zai faru ne saboda ba ku yarda cewa Allah ya zo domin yă cece ku ba.”

Open Bible reader