Hausa Bible
Luka 19:37
Da ya yi kusa da Urushalima, daidai wurin da hanyar ta gangara daga kan Tudun Itatuwan Zaitun, sai taron almajiransa da yawa suka fara gode wa Allah, suna yabonsa da murya mai ƙarfi a kan abubuwa masu ban mamakin da suka gani.
Open Bible reader