Skip to content

Hausa Bible

Luka 19:13

Kafin yă tafi, ya kira bayinsa guda goma, ya ba kowannensu yawan kuɗin da lebura zai samu cikin wata uku, ya kuma ce musu, ‘Ku yi kasuwanci da su sai na dawo.’

Open Bible reader