Hausa Bible
Luka 17:27
Mutane suka dinga ci da sha, maza suna aure, ana ba da mata ga aure har zuwa ranar da Nuhu ya shiga jirgi, babbar ambaliyar ruwa kuma ta zo ta halaka su duka.
Open Bible readerHausa Bible
Mutane suka dinga ci da sha, maza suna aure, ana ba da mata ga aure har zuwa ranar da Nuhu ya shiga jirgi, babbar ambaliyar ruwa kuma ta zo ta halaka su duka.
Open Bible reader