Skip to content

Hausa Bible

Luka 14:31

“Idan wani sarki zai fita da sojoji dubu goma domin yă yi yaƙi da wani wanda yake da sojoji dubu ashirin, ai, zai zauna tukuna yă duba ko yana da isasshen ƙarfin da zai yaƙi wancan sarkin.

Open Bible reader