Skip to content

Hausa Bible

Luka 14:15

Da jin haka, sai ɗaya daga cikin waɗanda suke tare da shi a tebur ya ce wa Yesu, “Mai albarka ne duk wanda zai ci abinci a bikin nan na mulkin Allah!”

Open Bible reader