Skip to content

Hausa Bible

Luka 14:12

Sai Yesu ya ce wa wanda ya kira shi, “Idan ka kira wani don cin abinci, ko ka shirya biki, kada ka kira abokanka ne kawai, ko ˈyanˈuwanka, ko danginka, ko maƙwabtanka masu arziki, don wata rana za su kira ka, su ma. Ta haka za su biya ka abin da ka yi musu.

Open Bible reader