Skip to content

Hausa Bible

Luka 13:4

Ko kuwa mutane sha takwas ɗin nan da gini ya fāɗi a kansu a Siluwam, ya kashe su, kuna tsammani sun fi duk sauran mutanen Urushalima zunubi ne?

Open Bible reader