Hausa Bible
Luka 13:25
In dai maigidan ya riga ya tashi ya rufe ƙofar gidan, ku kuwa za ku tsaya a waje kuna ƙwanƙwasa ƙofar, kuna cewa, ‘Maigida, a buɗe mana ƙofa!’ Shi kuma zai amsa muku yă ce, ‘Ban san inda kuka fito ba!’
Open Bible readerHausa Bible
In dai maigidan ya riga ya tashi ya rufe ƙofar gidan, ku kuwa za ku tsaya a waje kuna ƙwanƙwasa ƙofar, kuna cewa, ‘Maigida, a buɗe mana ƙofa!’ Shi kuma zai amsa muku yă ce, ‘Ban san inda kuka fito ba!’
Open Bible reader