Skip to content

Hausa Bible

Luka 13:17

Wannan maganarsa da ya yi, ta sa duk masu ƙin ganinsa suka ji kunya. Sauran mutane kuwa, duk suka yi ta murna saboda ayyukan ban mamakin da yake yi.

Open Bible reader