Skip to content

Hausa Bible

Luka 13:1

A daidai wannan lokaci, waɗansu mutanen da suke a wurin suka gaya wa Yesu labarin Galilawan da Bilatus ya sa aka kashe lokacin da suke miƙa wa Allah hadayarsu.

Open Bible reader