Skip to content

Hausa Bible

Luka 11:7

Saˈan nan a ce abokin nan da an je neman bashi a wurinsa yă amsa daga cikin ɗaki yă ce, ‘Kada ka dame ni! Ai, na riga na kulle ƙofa, da ni da yarana duk mun kwanta, ba zan iya tashi in ba ka wani abu ba.’

Open Bible reader