Hausa Bible
Luka 11:46
Yesu ya amsa, ya ce, “Kaitonku, ku ma malaman Koyarwar Musa! Kun jibga wa mutane kaya wato, dokoki masu nauyi su ɗauka, amma ku kanku ba ku taɓa kayan ko da yatsa ɗaya, domin ku taimake su ba.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya amsa, ya ce, “Kaitonku, ku ma malaman Koyarwar Musa! Kun jibga wa mutane kaya wato, dokoki masu nauyi su ɗauka, amma ku kanku ba ku taɓa kayan ko da yatsa ɗaya, domin ku taimake su ba.
Open Bible reader