Skip to content

Hausa Bible

Luka 11:42

“Kaitonku, Farisiyawa! Kuna ba Allah zakkar kayan yaji na ganye da kuma sauran ganyen miya duka. Amma kun ƙi kula da aikata gaskiya da ƙaunar Allah. Waɗannan ne ya kamata ku yi, ba tare da kun ƙyale sauran ba.

Open Bible reader