Skip to content

Hausa Bible

Luka 11:36

In dukan jikinka yana da haske, ba inda yake da duhu, ai, duk sai yă haskaka gaba ɗaya, kamar yadda hasken fitila yake ba ka haske.”

Open Bible reader