Hausa Bible
Luka 11:26
sai yă koma yă kwaso waɗansu ƙazaman ruhohi bakwai waɗanda suka fi shi mugunta, su zo su zauna a wurin. A ƙarshe, zaman mutumin nan zai fi na farkon muni.”
Open Bible readerHausa Bible
sai yă koma yă kwaso waɗansu ƙazaman ruhohi bakwai waɗanda suka fi shi mugunta, su zo su zauna a wurin. A ƙarshe, zaman mutumin nan zai fi na farkon muni.”
Open Bible reader