Hausa Bible
Luka 11:24
“Idan ƙazamin ruhu ya fita daga jikin mutum, yakan yi ta yawo a wuraren da ba ruwa, domin yă sami wurin hutawa. Idan bai samu ba, sai yă ce, ‘Zan koma gidana da na fito.’
Open Bible readerHausa Bible
“Idan ƙazamin ruhu ya fita daga jikin mutum, yakan yi ta yawo a wuraren da ba ruwa, domin yă sami wurin hutawa. Idan bai samu ba, sai yă ce, ‘Zan koma gidana da na fito.’
Open Bible reader