Skip to content

Hausa Bible

Luka 11:19

Idan da ikon Baˈalzabul nake fitar da aljanu, to, almajiranku fa? Da ikon wa suke fitarwa? Almajiranku ne za su yi muku shariˈa a kan wannan.

Open Bible reader