Hausa Bible
Luka 11:13
Idan ku da kuke mugaye kun san yadda za ku ba ˈyaˈyanku abubuwa masu kyau, balle Ubanku na sama, zai ba da Ruhu Mai Tsarki ga masu roƙonsa.”
Open Bible readerHausa Bible
Idan ku da kuke mugaye kun san yadda za ku ba ˈyaˈyanku abubuwa masu kyau, balle Ubanku na sama, zai ba da Ruhu Mai Tsarki ga masu roƙonsa.”
Open Bible reader