Skip to content

Hausa Bible

Luka 11:1

Wata rana Yesu yana adduˈa a wani wuri. Da ya gama, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Ubangiji, ka koya mana yadda za mu yi adduˈa, kamar yadda Yohanna ya koya wa almajiransa mana.”

Open Bible reader