Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 13:57

Idan tabon ya sāke bayyana kuma a rigar, ko a tariyar zaren, ko a waɗarin, ko a kan abin da aka yi da fata, ya yaɗu, sai a ƙone abin da yake da kuturtar.

Open Bible reader