Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 13:54

sai firist ya umarta a wanke abin da yake da cutar, ya sāke ajiye shi har kwana bakwai kuma.

Open Bible reader