Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 13:11

to, kuturta ce da ta daɗe a fatar jikinsa. Firist kuwa zai hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne, ba za a kulle shi ba, gama ya tabbata marar tsarki ne.

Open Bible reader