Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 9:3

Sai dangin mahaifiyarsa suka yi magana da shugabannin Shekem saboda shi. Zuciyarsu kuwa ta saje da Abimelek, gama suka ce, “Shi ɗan'uwanmu ne.”

Open Bible reader