Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 5:27

Ya fāɗi a gwiwoyinta, Ya fāɗi ƙasa, yana kwance shiru a ƙafafunta. A ƙafafunta ya sunkuya ya fāɗi, Ya fāɗi matacce har ƙasa.

Open Bible reader