Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 5:12

Ki ja gaba, ke Debora, ki ja gaba! Ki ja gaba! Ki raira waƙa, ki ja gaba! Ka ci gaba, kai Barak, Ɗan Abinowam, ka tasa kamammunka gaba!

Open Bible reader