Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 20:5

Sai mutanen Gibeya suka kewaye gidan da nake da dare, suna neman kashe ni, da ba su same ni ba, sai suka yi wa ƙwarƙwarata faɗe har ya kai ta ga mutuwa.

Open Bible reader