Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 20:42

Don haka suka juya suka kama gudu suka nufi hamada, amma ba su tsira ba. Aka datse su tsakanin 'yan kwanto da sauran sojojin Isra'ilawa.

Open Bible reader