Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 20:2

Dukan shugabannin kabilar Isra'ila suna cikin wannan taron jama'ar Allah. Sojojin ƙafa yawansu ya kai dubu ɗari huɗu (400,000).

Open Bible reader