Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 10:17

Sojojin Ammonawa kuwa, suka tattaru, suka kafa sansani a Gileyad. Isra'ilawa kuma suka tattaru, suka kafa nasu sansani a Mizfa.

Open Bible reader