Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 10:16

Sa'an nan suka zubar da gumakan da suke wurinsu, suka yi wa Ubangiji sujada. Shi kuwa ya damu saboda azabar da Isra'ilawa suke sha.

Open Bible reader