Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 7:39

Yesu yana magana ne a kan Ruhu Mai Tsarki, wanda masu ba da gaskiya gare shi za su karɓa, domin a wannan lokaci ba a ba da Ruhu Mai Tsarki ba tukuna, saboda ba a riga an ɗaukaka Yesu ba.

Open Bible reader