Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 7:35

Sai Yahudawa suka yi magana da juna suka ce, “Ina ne zai tafi har da ba za mu same shi ba? Ko za shi wajen Yahudawan da suke a warwatse suna zama da Helenawa ne, yă koya wa Helenawa a can?

Open Bible reader