Hausa Bible
Yahaya 7:23
To, idan ana iya yi wa yaro kaciya a Ranar Hutu ta Mako domin dai a yi biyayya da Koyarwar Musa, to, me ya sa za ku yi fushi da ni saboda na warkar da jikin mutum sarai a Ranar Hutu?
Open Bible readerHausa Bible
To, idan ana iya yi wa yaro kaciya a Ranar Hutu ta Mako domin dai a yi biyayya da Koyarwar Musa, to, me ya sa za ku yi fushi da ni saboda na warkar da jikin mutum sarai a Ranar Hutu?
Open Bible reader