Hausa Bible
Yahaya 7:12
A cikin taron nan mutane suna ta maganganu da junansu a ɓoye a kan Yesu. Waɗansu suna cewa, “Shi mutumin kirki ne.” Waɗansu kuma suna cewa, “Aˈa, ai, yana ruɗin mutane ne.”
Open Bible readerHausa Bible
A cikin taron nan mutane suna ta maganganu da junansu a ɓoye a kan Yesu. Waɗansu suna cewa, “Shi mutumin kirki ne.” Waɗansu kuma suna cewa, “Aˈa, ai, yana ruɗin mutane ne.”
Open Bible reader