Hausa Bible
Yahaya 6:51
Ni ne abincin rai da ya sauko daga sama. Duk wanda ya ci wannan abinci, zai rayu har abada. Wannan abinci naman jikina ne, wanda zan bayar domin duniya ta sami rai.”
Open Bible readerHausa Bible
Ni ne abincin rai da ya sauko daga sama. Duk wanda ya ci wannan abinci, zai rayu har abada. Wannan abinci naman jikina ne, wanda zan bayar domin duniya ta sami rai.”
Open Bible reader