Hausa Bible
Yahaya 6:40
Domin wannan shi ne nufin Ubana cewa, duk wanda yake duban Ɗan, yake kuma gaskatawa da shi yana da rai na har abada, ni kuma zan tashe shi a ranar ƙarshe.”
Open Bible readerHausa Bible
Domin wannan shi ne nufin Ubana cewa, duk wanda yake duban Ɗan, yake kuma gaskatawa da shi yana da rai na har abada, ni kuma zan tashe shi a ranar ƙarshe.”
Open Bible reader