Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 6:35

Yesu ya amsa musu ya ce, “Ni ne abinci mai ba da rai, wanda ya zo wurina ba zai ƙara jin yunwa ba, wanda ya gaskata da ni kuma ba zai taɓa jin ƙishin ruwa ba.

Open Bible reader