Hausa Bible
Yahaya 6:32
Saˈan nan Yesu ya amsa musu ya ce, “Hakika, ina gaya muku, ba Musa ne ya ba ku abincin nan daga sama ba, Ubana ne yake ba ku abinci na gaskiya daga sama.
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan Yesu ya amsa musu ya ce, “Hakika, ina gaya muku, ba Musa ne ya ba ku abincin nan daga sama ba, Ubana ne yake ba ku abinci na gaskiya daga sama.
Open Bible reader