Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 6:13

Sai almajiran suka tattara gutsattsarin burodin suka cika kwanduna goma sha biyu, wato gutsattsarin nan daga dunƙulen burodi biyar na bale nan waɗanda suka rage bayan da mutane suka ci.

Open Bible reader