Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 3:36

Dukan wanda yake ba da gaskiya ga Ɗan, yana da rai na har abada. Amma duk wanda ya ƙi Ɗan, ba zai sami rai ba, sai dai fushin Allah yă kasance a kansa.”

Open Bible reader