Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 3:26

Sai almajiran suka je wurin Yohanna suka ce masa, “Malam, mutumin da kuke tare da shi a dā a ƙetaren Kogin Yodan, wanda kai da kanka ma ka ba da shaida a kansa, ga shi can yana yin baftisma, har kowa da kowa yana zuwa wurinsa.”

Open Bible reader