Hausa Bible
Yahaya 3:2
Wannan mutum ya zo wurin Yesu da dare, ya ce masa, “Malam, mun san cewa kai malami ne wanda Allah ya aiko, domin babu wanda zai iya yin waɗannan alamun ban mamaki sai dai wanda Allah yana tare da shi.”
Open Bible readerHausa Bible
Wannan mutum ya zo wurin Yesu da dare, ya ce masa, “Malam, mun san cewa kai malami ne wanda Allah ya aiko, domin babu wanda zai iya yin waɗannan alamun ban mamaki sai dai wanda Allah yana tare da shi.”
Open Bible reader