Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 3:18

“Duk wanda ya ba da gaskiya ga Ɗan Allah, ba za a hukunta shi ba. Amma duk wanda bai ba da gaskiya gare shi ba, an riga an hukunta shi ke nan domin bai ba da gaskiya ga sunan makaɗaicin Ɗan Allah ba.

Open Bible reader