Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 20:17

Yesu ya ce mata, “Kada ki riƙe ni, domin ban hau wurin Uba ba tukuna. Amma ki tafi wurin ˈyanˈuwana ki ce musu zan koma wurin Ubana kuma Ubanku, Allahna kuma Allahnku.”

Open Bible reader